Numbers 22:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da jakar ta ga mala’ikan Ubangiji, sai ta matse a jikin bango, ta goge ƙafar Bala’am da bangon. Saboda haka sai Bala’am ya sāke bugunta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ جَكَرْ تَغَ مَلاَىِٕكَنْ يَهْوٜىٰهْ ، سَيْ جَكَرْ تَمَاڟَ أَجِكِنْ بَنْ‌غُوانْ، تَغُواْغٜىٰ ڧَڢَرْ بَلَعَمْ غَ بَنْ‌غُوانْ؞ سَيْ بَلَعَمْ يَسَاكٜىٰ بُغُنْ جَكَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da jakar ta ga mala'ikan Ubangiji, ta matsa a jikin bango, ta goge ƙafar Bal'amu ga bangon, sai ya sāke bugunta.