Numbers 22:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mala’ikan Ubangiji ya sha gabansa, ya tsaya a ƙunƙuntaccen wuri inda ba wurin juyawa dama ko hagu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَلاَىِٕكَنْ يَهْوٜىٰهْ يَشَا غَبَنْ جَكَرْ، يَڟَيَ أَ عِنْدَ حَنْيَ تَمَڟُ سُواْسَيْ، حَرْ يَكَيْ عِنْدَ بَابُ دَامَرْ جُويَاوَا ذُوَا دَامَ كُواْ هَغُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mala'ikan Ubangiji kuma ya sha kanta, ya tsaya a ƙunƙuntaccen wuri inda ba wurin juyawa zuwa dama ko hagu.