Numbers 22:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Mowab ya firgita ƙwarai saboda yawan mutanen. Tsoron Isra’ilawa ya kama su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِ دَ دُكَنْ مُواْوَبَاوَا سُكَ ڢِرْغِتَ ڨُورَيْ سَبُواْدَ يَوَنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا؞ سَيْ بَبَّنْ ڟُواْرُواْ يَكَامَ دُكَنْ مُواْوَبَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Mowabawa suka firgita ƙwarai saboda yawan mutanen. Tsoron Isra'ilawa ya kama su.