Numbers 22:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jakar ta ce wa Bala’am, “Ni ba jakarka ba ce wadda kake hawa kullum, har yă zuwa yau? Na taɓa yin maka haka?” Bala’am ya ce, “A’a.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا جَكَرْ تَثٜىٰ وَ بَلَعَمْ «بَنِثٜىٰ جَكَرْكَبَ؟ بَنِثٜىٰ وَدَّ كَكٜىٰ تَهَوَ دُكَنْ ݣُونَكِنْ رَنْكَ حَرْ ذُوَا يَوْ بَ؟ نَتَٻَيِ مَكَ حَكَ؟» بَلَعَمْ يَثٜىٰ «أَعَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai jakar ta ce wa Bal'amu, “Ba ni ce jakarka ba wadda kake ta hawa dukan lokacin nan har zuwa yau? Na taɓa yi maka haka?” Ya ce, “A'a.”