Numbers 22:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jakar ta gan ni, ta kauce mini har sau uku. Da a ce ba tă kauce ba, lalle da na kashe ka, in kuwa bar ta da rai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جَكَرْ تَغَنِّ، تَكَوْثٜىٰ مِنِ حَرْ سَوْ عُكُ؞ دَ بَتَكَوْثٜىٰ مِنِبَ، لَلَّيْ دَ نَكَشٜىٰكَ، إِنْبَرْتَ دَ رَيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jakar ta gan ni, ta kauce mini har sau uku. Da ba ta kakuce mini ba, lalle da na kashe ka, in bar ta da rai.”