Numbers 22:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Balak ya ji cewa Bala’am yana zuwa, sai ya fito, ya tarye shi a garin Mowabawa da suke a iyakar Arnon, a ƙarshen yankinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سَرْكِے بَلَكْ يَجِ بَلَعَمْ يَنَ ذُوَا، سَيْ يَڢِتُواْ يَمَرَبْثٜىٰشِ أَغَرِنْ أَرْ، وَنِ غَرِ عَبَاكِنْ كُواْغِنْ أَرْنُوانْ، عَ إِيَاكَرْ مُواْوَبْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Balak ya ji Bal'amu ya zo, sai ya fito ya tarye shi a Ar, wato wani birni a bakin Kogin Arnon, a kan iyakar Mowab.