Numbers 22:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Mowabawa suka ce wa dattawan Midiyawa, โWannan taron zai lashe duk abin da ya kewaye mu kamar yadda saniya takan lashe ciyawa a fili.โ Saboda haka Balak ษan Ziffor, wanda yake sarkin Mowab a lokacin,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุงูููุจูุงููุง ูููู ุณูููุซูููฐ ููุฏูุชููุงูููู ู
ูุฏููููู ยซุฏููุจูุ ููููููู ุทูู
ูุจููู ู
ูุชูููููฐ ุฐูุงุณู ููุดูููฐ ุฏููููู ฺงูุณูุฑูุฏู ู
ูููููฐ ุฐูู
ู ุนูุซูููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุจูุฌูู
ู ูููููู ููุดูููฐ ุซูููููุฑู ฺขููููุยป ุงูู ูููุงูููุซููู ูููู ุจููููู ุทููู ุธฺูขูููุงุฑู ุดููููููฐ ุณูุฑููููู ู
ููุงูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mowabawa kuwa suka ce wa dattawan Madayanawa, โYanzun nan wannan taro zai lashe dukan abin da yake kewaye da mu kamar yadda sฤ yakan lashe ciyawar saura.โ Don haka Balak ษan Ziffor wanda yake sarautar Mowab a lokacin,