Numbers 22:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bala’am ya ce musu, “Ku kwana a nan, ni kuwa zan faɗa muku abin da Ubangiji ya faɗa mini.” Saboda haka dattawan sarkin Mowab suka zauna da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بَلَعَمْ يَثٜىٰ مُسُ «يَوْ كُݣُونَ أَنَنْ، نِے كُوَ ذَنْبَاكُ أَمْسَ بِسَغَ أَبِنْدَ يَهْوٜىٰهْ ذَيْ ڢَطَا مِنِ؞» سَيْ دَتَّاوَنْ مُواْوَبْ سُكَ ذَوْنَ تَرٜىٰدَ بَلَعَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, “Ku kwana a nan, ni kuwa zan shaida muku abin da Ubangiji zai faɗa mini.” Sai dattawan Mowab suka zauna wurin Bal'amu.