Numbers 23:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wa zai iya ƙidaya ƙurar Yaƙub ko yă ƙidaya kashi ɗaya bisa huɗu na Isra’ila? Bari in mutu, mutuwar adali ƙarshena kuma yă zama kamar nasu!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَ ذَيْ عِيَ لِسَّڢْتَا ذُرِيَرْ يَعْڧُوبَ؟ يَوَنْسُ كَمَرْ ڧُورَرْ ڧَسَا نٜىٰ! وَ ذَيْ عِيَ ڧِرْغَ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؟ كُواْ كَشِ طَيَ ثِكِنْ حُطُ مَا، وَ ذَيْ عِيَ؟ بَرِ مُتُوَتَ تَذَمَ إِرِ تَمَيْ أَدَلْثِے، ڧَرْشٜىٰنَ كُمَ، إِرِنَّ يَعْڧُوبَ مُتُمِنْ اللَّهْ ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wa zai iya ƙidaya yawan Isra'ilawa da suke kamar ƙura? Yawansu ya fi gaban lasaftawa. Bari ƙarshena ya zama kamar ɗaya daga cikin mutane Allah, Bari in mutu cikin salama kamar adalai.”