Numbers 23:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ya ɗauke shi zuwa filin Zofim a ƙwanƙolin Fisga, a can ya gina bagadai bakwai, ya kuma miƙa bijimi da rago a kan kowane bagade.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُوَ كَيْشِ ڢِيلِنْ ذُواْڢِمْ عَكَنْ بَبَّنْ تُدُنْ ڢِسْغَ؞ أَوُرِنْ يَغِنَ بَغَدَيْ بَݣَويْ، يَمِيڧَ بِجِمِ طَيَ دَ ضَغُواْ طَيَ عَكَنْ كُواْوَنٜىٰ بَغَدٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuwa kai shi saurar Zofim a bisa Dutsen Fisga. Sa'an nan ya gina bagadai bakwai, ya miƙa bijimi da rago a kan kowane bagade.