Numbers 23:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Bala’am ya furta saƙon da aka ba shi ya ce, “Tashi, Balak, ka saurara; ka kasa kunne gare ni, ɗan Ziffor.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَلَعَمْ كُوَ يَڢَطِ مَغَنَرْ أَنَّبْثِنْسَ، يَثٜىٰ، «تَاشِ ڟَيٜىٰ، يَا سَرْكِے بَلَكْ، كَجِنِ، كَكَسَ كُنّٜىٰ غَرٜىٰنِ، يَا طَنْ ظِڢُّوارْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bal'amu ya faɗi jawabinsa, ya ce, “Tashi, Balak, ka ji, Ka kasa kunne gare ni, ya ɗan Ziffor.