Numbers 23:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ba mutum ba ne, da zai yi ฦarya, shi ba ษan mutum ba ne, da zai canja tunaninsa. Yana maganar abin da ba zai iya aikata ba ne? Yakan kuma yi alkawarin da ba zai iya cikawa ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ุจูู
ูุชูู
ู ุจูููููฐุ ุฏู ุฐููู ฺููงูุถูููุง! ุจููููู ุทููู ุงููุฏูู
ู ุจูููููฐุ ุฏู ุฐููู ุซูููุฌู ูููููุฑูุณูุ ููุชููปู ูููู ุงฺููููงูููุฑูุ ููููุงุณู ุซูููุงููููููฐุ ููุชููปู ฺขูุทููู ูููู ุงููุจูุ ููููุงุณููู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ba kamar mutum ba ne, da zai yi ฦarya, Ba kuwa ษan mutum ba ne, da zai tuba. Zai cika dukan abin da ya alkawarta, Ya hurta, ya kuwa cika.