Numbers 23:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Balak ya ce wa Bala’am, “Kada ka la’anta su, kada kuma ka sa musu albarka!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے بَلَكْ يَثٜىٰ وَ بَلَعَمْ «عِدَنْ بَذَاكَ لَعَنْتَسُبَ، تُواْ كَدَ مَا كَسَا مُسُ أَلْبَرْكَ كُواْ كَطَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Balak ya ce wa Bal'amu, “Kada ka la'anta su, kada kuma ka sa musu albarka.”