Numbers 23:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ba wa Bala’am saƙo ya ce, “Ka koma wurin Balak, ka faɗa masa wannan saƙo.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَسَا مَغَنَرْ أَنَّبْثِ عَبَاكِنْ بَلَعَمْ، بَايَنْ حَكَ يَثٜىٰ «كُواْمَ وُرِنْ سَرْكِے بَلَكْ، كَكُمَ ڢَطَا مَسَ أَبِنْدَ نَڢَطَا مَكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya sa magana a bakin Bal'amu ya ce, “Koma wurin Balak, ka faɗa masa abin da na faɗa maka.”