Numbers 23:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, sai Bala’am ya koma wurin Balak ya same shi tsaye a kusa da hadayarsa, tare da dukan dattawan Mowab.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَكُواْمَ وُرِنْ سَرْكِے بَلَكْ، يَسَامٜىٰشِ أَڟَيٜىٰ كُسَدَ هَدَايَرْسَ تَڧُواْنَاوَا تَرٜىٰدَ دُكَنْ دَتَّاوَنْ مُواْوَبْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya koma wurin Balak, ya same shi da dukan dattawan Mowab suna tsaye kusa da hadayarsa ta ƙonawa.