Numbers 23:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yaya zan iya la’anta waɗanda Allah bai la’anta ba? Yaya zan tsine waɗanda Ubangiji bai tsine ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيَ ذَنْعِيَ لَعَنْتَ وَنْدَ اللَّهْ بَيْ لَعَنْتَرْ بَ؟ يَيَ ذَنْعِيَ ذَاغِنْ وَنْدَ يَهْوٜىٰهْ بَيْ ذَاغٜىٰ شِيبَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙaƙa zan iya la'anta wanda Allah bai la'antar ba? Ƙaƙa zan iya tsine wa wanda Ubangiji bai tsine wa ba?