Numbers 23:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga kan duwatsu na gan su, daga bisa kan tuddai na hange su. Na ga mutane da suke zaune su kaษ—ai ba sa ษ—auki kansu ษ—aya da alโ€™ummai ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุŒ ุฏูŽุบูŽ ูƒูŽู†ู’ ุฏููˆูˆูŽฺŸูู†ู’ ุชูุฏู ู†ูŽุบูŽู†ู’ุชูŽุŒ ุฏูŽุบูŽ ูƒูŽู†ู’ ุชูุฏู‘ูŽูŠู’ ู†ูŽู‡ูŽู†ู’โ€Œุบูœู‰ูฐุชูŽุž ุฌูŽู…ูŽุนูŽ ุซูœู‰ูฐ ูˆูŽุฏู‘ูŽ ุชูŽูƒูœู‰ูฐ ุธูŽูˆู’ู†ูœู‰ูฐ ุนูุชูŽ ูƒูŽุทูŽูŠู’ุŒ ุจูŽุชูŽู„ูุณู‘ูŽฺขู’ุชูŽ ูƒูŽู†ู’ุชูŽ ุซููƒูู†ู’ ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽูŠู’ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama daga kan duwatsu na gan su, Daga bisa kan tuddai na hange su, Jama'a ce wadda take zaune ita kaษ—ai, Sun sani sun sami albarka fiye da sauran al'ummai.