Numbers 24:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, da Bala’am ya ga cewa Ubangiji yana jin daɗin sa wa Isra’ila albarka, bai koma wajen sihiri kamar dā ba, amma ya juya fuskarsa wajen hamada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ بَلَعَمْ يَغَانٜىٰ ثٜىٰوَ يَغَمْشِ يَهْوٜىٰهْ يَ أَلْبَرْكَثِ إِسْرَٰٓءِيلَ، بَيْ تَڢِے نٜىٰمَنْ عَلَمُ كَمَرْ دَا بَ، عَمَّا يَنَ ڢُسْكَنْتَرْ دَاجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Bal'amu ya gane Ubangiji yana jin daɗin sa wa Isra'ilawa albarka bai tafi neman shawara kamar dā ba, sai ya fuskanci jeji,