Numbers 24:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu ka bar nan ka tafi gida! Na ce zan sāka maka da lada mai kyau, amma Ubangiji ya hana ka samun ladan.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ كَٻَثٜىٰ دَغَ نَنْ! حَڧِيڧَ، دَا مَا نَثٜىٰ ذَنْبَاكَ لَادَ مَيْ يَوَ، عَمَّا غَاشِ، يَهْوٜىٰهْ يَحَنَ مَكَ لَادَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu sai ka tafi abinka. Hakika,na ce zan ɗaukaka ka, amma ga shi, Ubangiji ya hana maka ɗaukakar.”