Numbers 24:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Bala’am ya ga Amalek, ya kuma furta maganarsa. “Amalek yana cikin al’ummai na fari, amma zai zama na ƙarshen da za a hallaka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بَلَعَمْ يَدُوبِے أَمَلٜىٰكَاوَا، يَيِ وَنَّنْ مَغَنَرْ أَنَّبْثِ يَثٜىٰ، «أَمَلٜىٰكْ ڧَسَاثٜىٰ مَيْ ڧَرْڢِے عَثِكِنْ أَلْعُمَّيْ، عَمَّا ڧَرْشٜىٰنْتَ هَلَكَانٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya dubi Amalek, ya hurta jawabinsa, ya ce, “Amalek na fari ne cikin al'ummai, amm ƙarshensa hallaka ne.”