Numbers 25:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ka faɗa masa cewa zan yi alkawarin salama da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ كَڢَطَا مَسَ، « ‹غَاشِ، إِنَ طَوْرَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ تَسَلَمَ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka ina yi masa alkawarin da ba zai ƙare ba.