Numbers 25:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi da zuriyarsa za su kasance da alkawari na zama firist har abada, saboda kishinsa domin ɗaukakar Allahnsa, ya kuma yi kafara domin Isra’ilawa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ ذَاتَ ذَمَ مَسَ دَ ذُرِيَرْسَ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ تَڧَٰعِدَرْ ڢِرِسْتُواْثِے تَدِنْدِنْدِنْ، غَمَا يَيِ كِيشِنْ ڧَوْنَرْ اللَّهْ نْسَ، يَكُوَ يِڧَٰعِدَرْ طَوْكَرْ أَلْحَكِنْ ذُنُوبِنْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Alkawarin zai zama nasa da na zuriyarsa, wato alkawarin zama firist din din din, domin ya yi kishi saboda Allahnsa. Ya kuwa yi kafara domin Isra'ilawa.”