Numbers 25:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sunan mutumin Israโilan da aka kashe tare da macen nan Bamidiyana kuwa Zimri ne, ษan Salu, shugaban mutanen Simeyon.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููููู ู
ูุชูู
ููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููููุฏู ุนููู ููุดูููฐ ุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุซูููฐูู ู
ูุฏูููููุ ุดููููููฐ ุธูู
ูุฑู ุทููู ุณูููุ ุดููุบูุจููู ุบูุฏููู ููุงููููู ุฏูุบู ุฐูุฑูููุฑู ุณูู
ูููฐูููุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sunan Ba'isra'ilen da aka kashe tare da Bamadayaniyar, Zimri ษan Salu, shi ne shugaban gidan Saminawa.