Numbers 25:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sunan macen nan Bamidiyana da aka kashe kuwa Kozbi ne, ’yar Zur, wani basaraken iyalin Midiyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُونَنْ مَثٜىٰنَّنْ نَ مَدْيَنَ كُوَ كُواظْبِے، یَرْ ظُرْ ثٜىٰ؞ ظُرْ شِينٜىٰ شُوغَبَنْ وَنِ غِدَنْ كَاكَنِّ نَ مَدْيَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sunan Bamadayaniya kuwa, Kozbi, 'yar Zur. Shi ne shugaban mutanen gidan ubansa a Madayana.