Numbers 25:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
waษanda suka gayyace su zuwa wajen hadayu na allolinsu. Mutane suka ci suka kuma yi wa waษannan alloli sujada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููููู ู
ูุชู ุณููููู ุบููููุซู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฐูููุง ุจููู ููุฏูุงูููู ุงููููููุงูููููุณูุ ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ูููู ุณูููููุซู ุนูุจูููุซููู ููุฏูุงููุฑูุณูุ ุณูููู
ููู ุณูุฌููุฏู ุบู ุงููููููุงูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษannan mata sukan gayyaci mutanen zuwa wajen shagalin tsafinsu. Isra'ilawa kuwa sukan ci abinci, su kuma yi sujada ga gumaka.