Numbers 25:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suka mutu a wannan annoba, sun kai mutum 24,000.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ بَلَعِنْ يَا رِغَا يَا كَشٜىٰ مُتَنٜىٰ دُبُو عَشِرِنْ دَ حُطُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka annobar ta kashe mutane dubu ashirin da dubu huɗu (24,000).