Numbers 26:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne kabilan Simeyon; jimillarsu ta kai 22,200.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَوَنْسُ يَكَيْ دُبُو عَشِرِنْ دَ بِيُ دَ طَرِے بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yawansu ya kai mutum dubu ashirin da biyu da ɗari biyu (22,200).