Numbers 26:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuriyar Gad bisa ga kabilansu, daga Zafon, kabilar Zafonawa; daga Haggi, kabilar Haggiwa; daga Shuni, kabilar Shunawa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُرِيَرْ غَدْ بِسَغَ دَنْغِنْسُ سُونٜىٰ، ظٜىٰڢُوانْ دَ هَغِّ دَ شُنِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zuriyar Gad bisa ga iyalansu, su ne Zifiyon, da Haggi, da Shuni,