Numbers 26:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne kabilan Gad, jimillarsu ta kai 40,500.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ دَنْ‌غُواْغِنْ ذُرِيَرْ غَدْ؞ يَوَنْسُ يَكَيْ دُبُو أَرْبَعِنْ دَ طَرِے بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne iyalan kabilar Gad. Yawan mutanensu ya kai dubu arba'in da ɗari biyar (40,500).