Numbers 26:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne kabilan Issakar; jimillarsu ta kai 64,300.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ دَنْ‌غُواْغِنْ ذُرِيَرْ إِسَّكَرْ؞ يَوَنْسُ يَكَيْ دُبُو سِتِّنْ دَ حُطُ دَ طَرِے عُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne iyalan kabilar Issaka. Yawansu ya kai mutum dubu sittin da huɗu da ɗari uku (64,300).