Numbers 26:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne kabilan Zebulun, jimillarsu ta kai 60,500.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ دَنْ‌غُواْغِنْ ظٜىٰبُلُنْ؞ يَوَنْسُ يَكَيْ دُبُو سِتِّنْ دَ طَرِے بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne iyalan kabilar Zabaluna. Yawansu ya kai mutum dubu sittin da ɗari biyar (60,500).