Numbers 26:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne kabilan Manasse, jimillarsu ta kai 52,700.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ دَنْغُواْغِنْ ذُرِيَرْ مَنَسّٜىٰ؞ يَوَنْسُ يَكَيْ دُبُو حَمْسِنْ دَ بِيُ دَ طَرِے بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne iyalan kabilar Manassa. Yawansu ya kai mutum dubu hamsin da biyu da ɗari bakwai (52,700).