Numbers 26:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne kabilan Efraim; jimillarsu ta kai 32,500. Waɗannan su ne kabilan Yusuf ta wurin kabilansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ دَنْ‌غُواْغِنْ ذُرِيَرْ إِڢْرَيِمْ؞ يَوَنْسُ يَكَيْ دُبُو تَلَاتِنْ دَ بِيُ دَ طَرِے بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne iyalan kabilar Ifraimu. Yawansu ya kai dubu talatin da biyu da ɗari biyar (32,500).