Numbers 26:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuriyar Benyamin bisa ga kabilansu, daga Bela, kabilar Belawa; daga Ashbel, kabilar Ashbelawa; daga Ahiram, kabilar Ahiramawa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ بِسَغَ دَنْ‌غِنْسُ سُونٜىٰ، بٜىٰلَ دَ أَشْبٜىٰلْ دَ أَهِرَمْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kabilar Biliyaminu ke nan bisa ga iyalansu, Bela, da Ashbel, da Ahiram,