Numbers 26:41 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne kabilan Benyamin, jimillarsu ta kai 45,600.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ دَنْ‌غُواْغِنْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ؞ يَوَنْسُ يَكَيْ دُبُو أَرْبَعِنْ دَ بِيَرْ دَ طَرِے شِدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne 'ya'yan Biliyaminu bisa ga iyalansu. Yawansu ya kai mutum dubu arba'in da biyar da ɗari shida (45,600).