Numbers 26:55 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tabbatar an rarraba ƙasar ta wurin rabo. Abin da kowace ƙungiya ta gāda zai zama bisa ga sunayen kabilar kakanninta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا ذَاعَ رَرَّبَ مُسُ غَادُوانْ ڧَسَرْ تَهَنْيَرْ جٜىٰڢَ ڧُرِعَ، بِسَغَ سُونَيٜىٰنْ كُواْوَثٜىٰ ذُرِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma za a rarraba musu gādon ƙasar kabila kabila ta hanyar kuri'a.