Numbers 26:56 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a raba kowane gādo bisa ga rabo tsakanin manyan da ƙanana ƙungiyoyi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَوُرِنْ جٜىٰڢَ ڧُرِعَ، ذَاعَ رَرَّبَ غَادُوانْ ڧَسَرْ ڟَكَانِنْ ذُرِيَ مَيْ يَوَ دَ ذُرِيَ مَرَرْ يَوَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a rarraba gādo tsakanin manya da ƙananan kabilai ta hanyar kuri'a.”