Numbers 26:57 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne Lawiyawa da a ƙidaya bisa ga kabilansu, daga Gershom, kabilar Gershonawa; daga Kohat, kabilar Kohatawa; daga Merari, kabilar Merari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُرِيَرْ لَوِ بِسَغَ دَنْ‌غِنْسُ سُونٜىٰ، غٜىٰرْشُوانْ دَ كُواْهَتْ دَ مٜىٰرَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne Lawiyawan da aka ƙidaya bisa ga iyalansu, Gershon, da Kohat, da Merari.