Numbers 26:63 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne waɗanda Musa da Eleyazar firist, suka ƙidaya sa’ad da suka ƙidaya Isra’ilawa a filaye Mowab kusa da Urdun a hayen Yeriko.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ نٜىٰ مُوسَٰى دَ عٜىٰلٜىٰيَظَرْ ڢِرِسْتِ سُكَ لِسَّڢْتَا أَ لُواْكَثِنْ دَ عَكَيِ لِسَّڢِنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ أَ ڢِيلَيٜىٰنْ مُواْوَبْ أَغَبَشِنْ كُواْغِنْ يُواْدَنْ سُنَ كَلُّوانْ يٜىٰرِكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne Isra'ilawa waɗanda Musa da Ele'azara, firist, suka ƙidaya a filayen Mowab wajen Kogin Urdun daura da Yariko.