Numbers 27:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama saโad da jamaโa suka yi tayarwa saboda rashin ruwa a Hamadan Zin, ku biyu, ba ku kiyaye umarnina don ku ษaukaka ni matsayin mai tsarki, a gabansu ba.โ (Waษannan su ne ruwaye na Meriba da Kadesh, a Hamadan Zin.)
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ูููู ุฏู ูููฐุฑูููู ูููู ุชูููุฑููู ุนูู
ูุฑููููู ุงูู ุฏูุงุฌููู ุธูููุ ูููุงูููุซููู ุฏู ุฏููููู ุฌูู
ูุนู ุณููููู ู
ููู ุบูููุบููู ุงูู ู
ูููฐุฑูุจูุ ุจููู ุทููููููู ฺูุฑููููู ุงููุบูุจููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุยป ููุทูููููู ูููู ุณููููููฐ ุถูููููููฐูู ู
ูููฐุฑูุจู ุงูู ููุฏูููฐุดู ุงูู ุฏูุงุฌููู ุธูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
domin ba ku yi biyayya da umarnina ba a jejin Zin. Lokacin da dukan jama'a suka yi mini gunaguni a Meriba, ba ku nuna ikona mai tsarki a gabansu ba.โ (Wannan shi ne ruwan Meriba na Kadesh a jejin Zin.)