Numbers 27:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ɗauki Yoshuwa ɗan Nun, mutumin da ruhun shugabanci yake a cikinsa, ka ɗibiya masa hannunka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ وَ مُوسَٰى «كَطَوْكِ يُواْشُوَ طَنْ نُنْ، مُتُمِنْ دَ رُوحُ يَنَ ثِكِنْسَ، سَيْ كَسَا حَنُّنْكَ عَكَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka ɗauki Joshuwa, ɗan Nun, mutumin da ya dace, ka ɗibiya masa hannuwanka,