Numbers 27:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka tafi ƙofar shiga Tentin Sujada, sai suka tsaya a gaban Musa, Eleyazar firist, shugabannin da sauran taro, suka ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ تَڢِے سُكَ ڟَيَ أَغَبَنْ مُوسَٰى دَ عٜىٰلٜىٰيَظَرْ ڢِرِسْتِ دَ شُوغَبَنِّ دَ دُكَنْ تَارُوانْ جَمَعَ عَڧُواْڢَرْ شِغَ تٜىٰنْتِنْ سَدُوَ؞ سُكَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka tafi, suka tsaya a gaban Musa da Ele'azara, firist, da gaban shugabanni, da dukan taron jama'a, suka ce,