Numbers 27:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka faɗa wa Isra’ilawa cewa, ‘In wani ya mutu ba shi da ɗa, a ba da gādonsa ga ’yarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ كُمَيِ مَغَنَ دَ یَیَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ ثٜىٰوَ ‹عِدَنْ مُتُمْ يَمُتُ، بَاشِدَ طَا، سَيْ عَبَا یَرْسَ غَادُوانْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai kuma ka shaida wa Isra'ilawa, ka ce, ‘Idan mutum ya rasu ba shi da ɗa,sai 'yarsa ta ci gādonsa.