Numbers 28:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da kowane tunkiya kuma, a kasance da hadaya ta lallausan garin da aka kwaɓa da mai, na kashi ɗaya bisa goma na efa. Wannan hadaya ce da aka ƙone da wuta ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَرٜىٰدَ كُواْوَنٜىٰ طَنْ ضَغُواْ ذَاعَ مِيڧَ كِلُواْ طَيَ نَغَارِ مَيْ لَوْشِ؞ هَدَايَ مَيْ دَاطِنْ ڧَنْشِ كٜىٰنَنْ، وَنْدَ عَكَ مِيڧَ دَ وُتَا غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da kuma gari humushin garwa don ɗan rago. Waɗannan su ne hadayu na abinci na ƙonawa, mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji.