Numbers 28:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban da hadaya ta ƙonawa ta kullum tare da hadaya ta sha, za a miƙa bunsuru ɗaya ga Ubangiji, hadaya ce don zunubi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَكُمَ مِيڧَ بُنْسُرُ طَيَ دُواْمِنْ هَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ غَ يَهْوٜىٰهْ ، بَنْدَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا تَكُواْوَثٜىٰ رَانَ تَرٜىٰدَ هَدَايَرْتَ تَأَبِنْ شَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kuma miƙa bunsuru ɗaya na yin hadaya don zunubi ga Ubangiji tare da hadaya ta ƙonawa, da hadayarta ta sha.