Numbers 28:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimai biyu, rago ɗaya, da ’yan raguna bakwai, bana ɗaya-ɗaya; dukansu kuma marasa lahani ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ مِيڧَ هَدَايَ دَ وُتَا غَ يَهْوٜىٰهْ ، هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا نَبِجِمَيْ بِيُ دَ ضَغُواْ طَيَ دَ یَنْ رَغُنَ بَݣَويْ مَاسُ شٜىٰكَرَا طَيَ طَيَ؞ دُكَنْسُ ذَاسُ ذَمَ مَرَسَ تَبُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a miƙa hadaya ta ƙonawa da bijimai biyu, da rago ɗaya, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya ga Ubangiji. Dukansu su zama marasa lahani.