Numbers 28:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka umarci Isra’ilawa cewa, ‘Ku tabbatar kun miƙa mini hadaya ta abinci ta wuta mai daɗin ƙanshi a gare ni, a daidai lokaci.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَبَا إِسْرَٰٓءِيلَاوَا وَطَنَّنْ عُمَرْنَيْ؞ «كُتَبَّتَرْ ثٜىٰوَ كُنْ مِيڧَ مِنِ عَبِنْثِ نَهَدَايُنَ أَدَيْدَيْ لُواْكَثِنْدَ نَڟَارَ، وَطَنْدَ عَكَ مِيڧَ دَ وُتَا، مَاسُ دَاطِنْ ڧَنْشِ أَغَرٜىٰنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya dokaci Isra'ilawa su tabbatar cewa sun miƙa wa Allah hadaya ta abinci tare da hadayun da za a yi da wuta, mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji a ƙayyadadden lokaci bisa ga yadda ake bukata.