Numbers 28:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A miƙa hadaya ta ƙonawa da ’yan bijimai biyu, rago ɗaya da ’yan raguna bakwai, bana ɗaya-ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكُ مِيڧَ یَنْ بِجِمَيْ بِيُ دَ ضَغُواْ طَيَ دَ یَنْ رَغُنَ بَݣَويْ مَاسُ شٜىٰكَرَا طَيَ طَيَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا، مَيْ دَاطِنْ ڧَنْشِ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a miƙa hadaya ta ƙonawa, da 'yan bijimai biyu, da rago ɗaya, da 'yan raguna bakwai bana ɗaya ɗaya don daɗin ƙanshi ga Ubangiji.