Numbers 28:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A miƙa waɗannan tare da hadayarsu ta sha, haɗe da hadaya ta ƙonawa ta kullum, da kuma hadayarta ta sha. A tabbata dabbobin nan marasa lahani ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْ دَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا تَكُواْوَثٜىٰ رَانَ تَرٜىٰ هَدَايَرْتَ تَهَڟِ، ذَاكُ مِيڧَ وَطَنَّنْ تَرٜىٰدَ هَدَايَرْسُ تَأَبِنْ شَا؞ دَبُّواْبِنْ ذَاسُ ذَمَ مَرَسَ تَبُواْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda hadaya ta ƙonawa ta kullum, sai a miƙa waɗannan tare da hadayarsu ta sha. Dabbobin su zama marasa lahani.