Numbers 28:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A miƙa rago ɗaya da safe, ɗaya kuma da yamma,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ مِيڧَ طَنْ ضَغُواْ طَيَ دَ سَڢٜىٰ، طَيَ كُمَ دَ يَمَّ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A miƙa ɗan rago ɗaya da safe, ɗaya kuma da maraice,